[ { "title": "Don mene ne kadan da masu adalci ke da shi yafi abubuwa masu yawa da mugayen mutane ke da shi?", "body": "Ƙankanin abin mutanen kirki yafi domin hanayyen mugaye zai karye, amma Yahweh zai taimaki adalai." } ]