ha_psa_tq_l2/37/08.txt

6 lines
195 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda yace kada a yi fushi da haushi ko a damu da masu aikata mugunta?",
"body": "Za a datse su kuma su bata, amma waɗanda ke jiran Yahweh zasu gäji ƙasar."
}
]