[ { "title": "Don mene ne Dauda yace kada a yi fushi da haushi ko a damu da masu aikata mugunta?", "body": "Za a datse su kuma su bata, amma waɗanda ke jiran Yahweh zasu gäji ƙasar." } ]