ha_psa_tq_l2/37/05.txt

6 lines
206 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda yace a dogara ga Yahweh?",
"body": "Yace a dogara ga Yahweh domin yayi abu a madadinka, ka nuna adalcinka kamar hasken rana, kuma rashin laifinka kamar rana tsaka."
}
]