[ { "title": "Don mene ne Dauda yace a dogara ga Yahweh?", "body": "Yace a dogara ga Yahweh domin yayi abu a madadinka, ka nuna adalcinka kamar hasken rana, kuma rashin laifinka kamar rana tsaka." } ]