ha_psa_tq_l2/37/01.txt

6 lines
225 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda yace kada a hangula domin masu aikata mugunta?",
"body": "Ya ce kada a hangula domin masu aikata mugunta za su bushe da wuri kamar ciyawa kuma su yanƙwane kamar korayen tsire-tsire."
}
]