[ { "title": "Don mene ne Dauda yace kada a hangula domin masu aikata mugunta?", "body": "Ya ce kada a hangula domin masu aikata mugunta za su bushe da wuri kamar ciyawa kuma su yanƙwane kamar korayen tsire-tsire." } ]