ha_psa_tq_l2/34/21.txt

14 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zaya faru da mugaye?",
"body": "Mugunta zata kashi mai mugunta."
},
{
"title": "Mene ne zaya faru ga waɗanda sun tsani masu adalci?",
"body": "Za a hallakar da su."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yake yi da bawansa da ke ɓuya cikin sa?",
"body": "Yana ƙubutar da ran su kuma ba za su hallaka ba."
}
]