[ { "title": "Mene ne zaya faru da mugaye?", "body": "Mugunta zata kashi mai mugunta." }, { "title": "Mene ne zaya faru ga waɗanda sun tsani masu adalci?", "body": "Za a hallakar da su." }, { "title": "Mene ne Yahweh yake yi da bawansa da ke ɓuya cikin sa?", "body": "Yana ƙubutar da ran su kuma ba za su hallaka ba." } ]