ha_psa_tq_l2/34/15.txt

14 lines
435 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Yahweh yake amsa kukar masu adalci?",
"body": "Idanunsa suna bisa masu adalci kuma kunnuwansa suna karkatawa zuwa ga kukansu."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi da masu aikata mugunta, wanda yake gäba da su?",
"body": "Zai datse tunaninsu daga duniya."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yake yi idan masu adlaci su na kuka?",
"body": "Yana ji kuma ya ƙubutar sa su daga sukkan matsalolinsu."
}
]