[ { "title": "Yaya Yahweh yake amsa kukar masu adalci?", "body": "Idanunsa suna bisa masu adalci kuma kunnuwansa suna karkatawa zuwa ga kukansu." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi da masu aikata mugunta, wanda yake gäba da su?", "body": "Zai datse tunaninsu daga duniya." }, { "title": "Mene ne Yahweh yake yi idan masu adlaci su na kuka?", "body": "Yana ji kuma ya ƙubutar sa su daga sukkan matsalolinsu." } ]