ha_psa_tq_l2/34/12.txt

6 lines
227 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yace mutum mai biɗar rai yayi?",
"body": "Dauda yace ya tsare harshensa daga faɗiin mugunta, daga faɗin karya, ya juya daga mugunta, ya aikata nagarta kuma ya nemi salama kuma ya bi ta."
}
]