[ { "title": "Mene ne Dauda yace mutum mai biɗar rai yayi?", "body": "Dauda yace ya tsare harshensa daga faɗiin mugunta, daga faɗin karya, ya juya daga mugunta, ya aikata nagarta kuma ya nemi salama kuma ya bi ta." } ]