ha_psa_tq_l2/34/07.txt

14 lines
357 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne mala'ikun Yahweh ke yi lokacin da ya zagaya masu tsoronsa?",
"body": "Mala'ikun Yahweh su na ƙubutar da su."
},
{
"title": "Wanne mutum ne mai albarka?",
"body": " Mutum mai albarka ne ke ɓuya cikin Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne zabbabu masu tsoron Yahweh?",
"body": "Babu rashi ga waɗanda ke tsoron Yahweh."
}
]