[ { "title": "Mene ne mala'ikun Yahweh ke yi lokacin da ya zagaya masu tsoronsa?", "body": "Mala'ikun Yahweh su na ƙubutar da su." }, { "title": "Wanne mutum ne mai albarka?", "body": " Mutum mai albarka ne ke ɓuya cikin Yahweh." }, { "title": "Mene ne zabbabu masu tsoron Yahweh?", "body": "Babu rashi ga waɗanda ke tsoron Yahweh." } ]