ha_psa_tq_l2/34/04.txt

14 lines
412 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru da Dauda ya nemi Yahweh?",
"body": "Yahweh ya amsa wa Dauda kuma ya bashi nasara bisa dukkan tsoronsa."
},
{
"title": "Mene ne yake faruwa da wanda sun dubi Yahweh?",
"body": "Suna haskakawa kua fuskarsu ba ta jin kunya ba."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yayi da ya ji wannan matsattsen mutum yayi kuka?",
"body": "Yahweh ya cece shi daga dukkan matsalolinsa."
}
]