[ { "title": "Mene ne ya faru da Dauda ya nemi Yahweh?", "body": "Yahweh ya amsa wa Dauda kuma ya bashi nasara bisa dukkan tsoronsa." }, { "title": "Mene ne yake faruwa da wanda sun dubi Yahweh?", "body": "Suna haskakawa kua fuskarsu ba ta jin kunya ba." }, { "title": "Mene ne Yahweh yayi da ya ji wannan matsattsen mutum yayi kuka?", "body": "Yahweh ya cece shi daga dukkan matsalolinsa." } ]