ha_psa_tq_l2/34/02.txt

10 lines
288 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake so yaji lokacin da yake yabo Yahweh?",
"body": "Dauda yana so ƙubtattu su ji kuma suyi farinciki."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake roƙon mutane suyi da shi?",
"body": "Dauda tana roƙan su su yabe Yahweh kuma su ɗaukaka sunansa tare."
}
]