[ { "title": "Mene ne Dauda yake so yaji lokacin da yake yabo Yahweh?", "body": "Dauda yana so ƙubtattu su ji kuma suyi farinciki." }, { "title": "Mene ne Dauda yake roƙon mutane suyi da shi?", "body": "Dauda tana roƙan su su yabe Yahweh kuma su ɗaukaka sunansa tare." } ]