ha_psa_tq_l2/32/05.txt

14 lines
475 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah yayi lokacin da Dauda ya gane zunuban sa kuma baya kara ɓoye laifin sa ba?",
"body": "Allah ya yafe laifin zunuban Dauda."
},
{
"title": "Mene ne mutane masu bin Allah za su yi?",
"body": "Za su yi addu'a ga Yahweh a lokacin gwagwarmaya."
},
{
"title": "Mene ne zaya faru da masu bin Allah da ke yi wa Yahweh addu'a a lokacin da suke gwagwarmaya?",
"body": "Sa'ad da ruwaye masu hauka suka taso, baza su cimma waɗannan ba."
}
]