[ { "title": "Mene ne Allah yayi lokacin da Dauda ya gane zunuban sa kuma baya kara ɓoye laifin sa ba?", "body": "Allah ya yafe laifin zunuban Dauda." }, { "title": "Mene ne mutane masu bin Allah za su yi?", "body": "Za su yi addu'a ga Yahweh a lokacin gwagwarmaya." }, { "title": "Mene ne zaya faru da masu bin Allah da ke yi wa Yahweh addu'a a lokacin da suke gwagwarmaya?", "body": "Sa'ad da ruwaye masu hauka suka taso, baza su cimma waɗannan ba." } ]