ha_psa_tq_l2/31/14.txt

10 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga ina ne Dauda ya roki Allah ya ƙubutar da shi?",
"body": "Ya roƙi Allah ya ƙubutar da shi daga miyagu kuma daga waɗanda suke fafararsa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?",
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya sa fuskarsa ta haskaka a kan Dauda, kuma ya cece shi cikin amintaccen alƙawarin Yahweh."
}
]