[ { "title": "Daga ina ne Dauda ya roki Allah ya ƙubutar da shi?", "body": "Ya roƙi Allah ya ƙubutar da shi daga miyagu kuma daga waɗanda suke fafararsa." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?", "body": "Dauda ya roƙi Allah ya sa fuskarsa ta haskaka a kan Dauda, kuma ya cece shi cikin amintaccen alƙawarin Yahweh." } ]