ha_psa_tq_l2/31/12.txt

10 lines
369 B
Plaintext

[
{
"title": "Da mene ne Dauda ya kwantata kansa?",
"body": "Dauda yace an manta da shi kamar mataccen Mutum wanda babu wande ke tunaninsa, kuma yana nan kamar fasasshiyar tukunya."
},
{
"title": "Don mene ne Dauda ya damu?",
"body": "Gama ya ji raɗe-raɗen masu yawa, labarai masu bada tsoro daga kowanne sashi sa'ad suna shiri domin su ɗauke ransa."
}
]