[ { "title": "Da mene ne Dauda ya kwantata kansa?", "body": "Dauda yace an manta da shi kamar mataccen Mutum wanda babu wande ke tunaninsa, kuma yana nan kamar fasasshiyar tukunya." }, { "title": "Don mene ne Dauda ya damu?", "body": "Gama ya ji raɗe-raɗen masu yawa, labarai masu bada tsoro daga kowanne sashi sa'ad suna shiri domin su ɗauke ransa." } ]