ha_psa_tq_l2/31/05.txt

14 lines
417 B
Plaintext

[
{
"title": "A cikin mene ne Dauda ya bada ruhunsa?",
"body": "Dauda ya bada ruhunsa cikin hannun Yahweh."
},
{
"title": "Wane ne Dauda ya tsana?",
"body": "Ya tsana masu bautar gumakan banza."
},
{
"title": "Don mene ne Dauda zaya yi murna da farinciki a cikin amintaccen alkawarin Yahweh?",
"body": "Dauda zai yi murna da farinciki domin Yahweh ya gan ƙuncinsa kuma ya san matsalar ransa."
}
]