[ { "title": "A cikin mene ne Dauda ya bada ruhunsa?", "body": "Dauda ya bada ruhunsa cikin hannun Yahweh." }, { "title": "Wane ne Dauda ya tsana?", "body": "Ya tsana masu bautar gumakan banza." }, { "title": "Don mene ne Dauda zaya yi murna da farinciki a cikin amintaccen alkawarin Yahweh?", "body": "Dauda zai yi murna da farinciki domin Yahweh ya gan ƙuncinsa kuma ya san matsalar ransa." } ]