ha_psa_tq_l2/31/03.txt

10 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda ya roƙi Allah ya shugabance ya kuma bishe shi?",
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya shugabance ya kuma bishe shi domin sunan Yahweh."
},
{
"title": "Don mene ne Dauda yarda cewa Yahweh zai ƙwato shi daga cikin tarun da suka ɓoye shi?",
"body": "Yahweh zai ƙwato shi daga cikin tarko domin Yahweh ne mafakarsa."
}
]