[ { "title": "Don mene ne Dauda ya roƙi Allah ya shugabance ya kuma bishe shi?", "body": "Dauda ya roƙi Allah ya shugabance ya kuma bishe shi domin sunan Yahweh." }, { "title": "Don mene ne Dauda yarda cewa Yahweh zai ƙwato shi daga cikin tarun da suka ɓoye shi?", "body": "Yahweh zai ƙwato shi daga cikin tarko domin Yahweh ne mafakarsa." } ]