ha_psa_tq_l2/30/04.txt

14 lines
422 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya ce wa amintattu suyi don su tuna da zaman tsarkin Yahweh?",
"body": "An ce wa amintattu suyi wakar yabo ga Yahweh kuma suyi godiya."
},
{
"title": "Har yaushe tagomashi da fushin Yahweh zai kare?",
"body": "Fushin Yahweh na lokaci kaɗan ne, amma tagomashinsa na har abada ne."
},
{
"title": "Mene ne ke faruwa idan kuka ta zo da dare?",
"body": "Farinciki na zuwa da safe."
}
]