[ { "title": "Mene ne ya ce wa amintattu suyi don su tuna da zaman tsarkin Yahweh?", "body": "An ce wa amintattu suyi wakar yabo ga Yahweh kuma suyi godiya." }, { "title": "Har yaushe tagomashi da fushin Yahweh zai kare?", "body": "Fushin Yahweh na lokaci kaÉ—an ne, amma tagomashinsa na har abada ne." }, { "title": "Mene ne ke faruwa idan kuka ta zo da dare?", "body": "Farinciki na zuwa da safe." } ]