ha_psa_tq_l2/29/01.txt

10 lines
275 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne Dauda yace ya gane cewa Yahweh yana da ɗaukaka da girma?",
"body": "Dauda ya ce yayan Allah sun gane cewa Yahweh yana da ɗaukaka da girma."
},
{
"title": "Mene ne sunan Yahweh ya cancanta?",
"body": "Sunan Yahweh ya cancanci ɗaukaka."
}
]