[ { "title": "Wane ne Dauda yace ya gane cewa Yahweh yana da ɗaukaka da girma?", "body": "Dauda ya ce yayan Allah sun gane cewa Yahweh yana da ɗaukaka da girma." }, { "title": "Mene ne sunan Yahweh ya cancanta?", "body": "Sunan Yahweh ya cancanci ɗaukaka." } ]