ha_psa_tq_l2/28/01.txt

14 lines
370 B
Plaintext

[
{
"title": "Ga wane ne Dauda yayi kuka?",
"body": "Dauda ya yi kuka zuwa ga Yahweh, dutsen sa."
},
{
"title": "Mene ne zaya faru da Dauda idan Yahweh baya amsa masa ba?",
"body": "Dauda harɗe da waɗanda ke gangarawa zuwa kabari."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake so ya ji ƙarar roƙonsa?",
"body": "Dauda na son Yahweh ya ji ƙarar roƙonsa."
}
]