[ { "title": "Ga wane ne Dauda yayi kuka?", "body": "Dauda ya yi kuka zuwa ga Yahweh, dutsen sa." }, { "title": "Mene ne zaya faru da Dauda idan Yahweh baya amsa masa ba?", "body": "Dauda harɗe da waɗanda ke gangarawa zuwa kabari." }, { "title": "Mene ne Dauda yake so ya ji ƙarar roƙonsa?", "body": "Dauda na son Yahweh ya ji ƙarar roƙonsa." } ]