ha_psa_tq_l2/26/11.txt

10 lines
294 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda yace zaya yi tafiya?",
"body": "Dauda yace zaya ya yi tafiya cikin aminci."
},
{
"title": "Ina ne sawayen Dauda ke tsaye kuma ina ne zaya albarkaci Yahweh?",
"body": "Sawayensa suna tsaye a shimfidaddiyar kasa kuma zaya albarkaci Yahweh a cikin taruwa."
}
]