[ { "title": "Yaya Dauda yace zaya yi tafiya?", "body": "Dauda yace zaya ya yi tafiya cikin aminci." }, { "title": "Ina ne sawayen Dauda ke tsaye kuma ina ne zaya albarkaci Yahweh?", "body": "Sawayensa suna tsaye a shimfidaddiyar kasa kuma zaya albarkaci Yahweh a cikin taruwa." } ]