ha_psa_tq_l2/26/04.txt

14 lines
314 B
Plaintext

[
{
"title": "Da su wanene Dauda baya hurda da cudanya?",
"body": "Dauda ba ya hurda da mutane marasa gaskiya ko yayi cudanya da macuta."
},
{
"title": "Dauda ya tsane wanene?",
"body": "Ya tsani masu aikata mugunta."
},
{
"title": "Da wanene Dauda baya zama?",
"body": "Baya zama da mugaye."
}
]