[ { "title": "Da su wanene Dauda baya hurda da cudanya?", "body": "Dauda ba ya hurda da mutane marasa gaskiya ko yayi cudanya da macuta." }, { "title": "Dauda ya tsane wanene?", "body": "Ya tsani masu aikata mugunta." }, { "title": "Da wanene Dauda baya zama?", "body": "Baya zama da mugaye." } ]