ha_psa_tq_l2/26/01.txt

10 lines
290 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda yace yayi tafiya?",
"body": "Dauda yace yayi tafiya cikin aminci kuma ya dogara ga Yahweh babu ja da baya."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya bincika kuma ya gwada?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya gwada tsabtar cikin ransa da zuciyarsa."
}
]