[ { "title": "Yaya Dauda yace yayi tafiya?", "body": "Dauda yace yayi tafiya cikin aminci kuma ya dogara ga Yahweh babu ja da baya." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya bincika kuma ya gwada?", "body": "Ya roƙi Yahweh ya gwada tsabtar cikin ransa da zuciyarsa." } ]