ha_psa_tq_l2/25/14.txt

14 lines
462 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yake yi wa wadanda ke girmama shi?",
"body": "Yana basu abokantakarsa kuma yana sanar da alƙawarinsa gare su."
},
{
"title": "Don mene ne idanun Dauda na bisa kan Yahweh a ko yaushe?",
"body": "Domin Yahweh zai kubutar da sawayen Dauda daga tarko."
},
{
"title": "A lokacin da Dauda na nan shi kadai kuma cikin kunci, mene ne ya roki Yahweh?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh ya juya gare shi yayi masa jinƙai."
}
]