[ { "title": "Mene ne Yahweh yake yi wa wadanda ke girmama shi?", "body": "Yana basu abokantakarsa kuma yana sanar da alƙawarinsa gare su." }, { "title": "Don mene ne idanun Dauda na bisa kan Yahweh a ko yaushe?", "body": "Domin Yahweh zai kubutar da sawayen Dauda daga tarko." }, { "title": "A lokacin da Dauda na nan shi kadai kuma cikin kunci, mene ne ya roki Yahweh?", "body": "Dauda ya roki Yahweh ya juya gare shi yayi masa jinƙai." } ]