ha_psa_tq_l2/25/06.txt

6 lines
209 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roki Yahweh ya tuna?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh ya tuna ayyukan tausayinsa kuma amintaccen alkawinsa, amma kada ya yi tunanin zunubansa na kuruciya ko tayarwarsa."
}
]