[ { "title": "Mene ne Dauda ya roki Yahweh ya tuna?", "body": "Dauda ya roki Yahweh ya tuna ayyukan tausayinsa kuma amintaccen alkawinsa, amma kada ya yi tunanin zunubansa na kuruciya ko tayarwarsa." } ]