ha_psa_tq_l2/23/01.txt

14 lines
324 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanene makiyayin Dauda?",
"body": "Yahweh ne makiyayin Dauda."
},
{
"title": "Ina ne Yahweh ya kan sa Dauda ya kwanta?",
"body": "Yahweh na sa Dauda ya Kwanta a korayen makiyayu."
},
{
"title": "Ina ne Yahweh ya bi da Dauda?",
"body": "Yahweh yana bi da Dauda kurkusa da kwantaccen ruwa."
}
]