[ { "title": "Wanene makiyayin Dauda?", "body": "Yahweh ne makiyayin Dauda." }, { "title": "Ina ne Yahweh ya kan sa Dauda ya kwanta?", "body": "Yahweh na sa Dauda ya Kwanta a korayen makiyayu." }, { "title": "Ina ne Yahweh ya bi da Dauda?", "body": "Yahweh yana bi da Dauda kurkusa da kwantaccen ruwa." } ]