ha_psa_tq_l2/22/24.txt

10 lines
299 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaushe Yahweh ke jin kuntattu?",
"body": "Ya ji kuntacce a lokacin da yayi kira gare shi."
},
{
"title": "Ina ne Dauda zai yi yabo kuma ya cika wa'adinsa?",
"body": "Zai yabi Yahweh a cikin babban taron jama'a kuma ya cika wa'adinsa a gaban wadanda suke tsoron Yahweh."
}
]