[ { "title": "Yaushe Yahweh ke jin kuntattu?", "body": "Ya ji kuntacce a lokacin da yayi kira gare shi." }, { "title": "Ina ne Dauda zai yi yabo kuma ya cika wa'adinsa?", "body": "Zai yabi Yahweh a cikin babban taron jama'a kuma ya cika wa'adinsa a gaban wadanda suke tsoron Yahweh." } ]