ha_psa_tq_l2/22/22.txt

10 lines
407 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda zai furta ga 'yan'umarsa kuma ina ne zai yabi Yahweh?",
"body": "Zai furta sunar Yahweh ga yan'uwarsa kuma ya yabi shi a tsakiyar taruwar jama'a"
},
{
"title": "Wane ne zai yabi, girmama, kuma ya tsaya cikin tsoron Yahweh?",
"body": "Dukkan wadanda ke tsoron Yahweh, dukkan zuriyar Yakubu, kuma da dukkan Isra'ila su yabi, girmama, kuma su tsaya cikin tsoron sa."
}
]